No Turning Back Ii
Gaise Baba & Lawrence Oyor
5:00Common give the lord a shout How many of you are excited tonight Na kira na kira Na kira na kira Na kira na kira Ebenezer oh oh oh Na kira na kira Na kira na kira Na kira na kira Ebenezer Na kira na kira Na kira na kira Na kira na kira Ebenezer Na kira na kira Na kira na kira Na kira na kira Ebenezer Na kira na kira Na kira na kira Na kira na kira Ebenezer Na kira na kira Na kira na kira Na kira na kira Ebenezer Na duba kan dutse Na duba cikin teku Ba wurin da zan je Sai dai kai mai taimako Hanaye na sun kasa Karfina duk ya kare Babu wurin da zan je oh no no Sai dai kai mai taimako Sai dai kai mai taimako Sai dai kai mai taimako Ba wurin da zan je Sai dai kai mai taimako Sai dai kai mai taimako Sai dai kai mai taimako Ba wurin da zan je Sai dai kai mai taimako Na kira na kira Na kira na kira Na kira na kira Ebenezer Na kira na kira Na kira na kira Na kira na kira Ebenezer Na kira na kira Na kira na kira Na kira na kira Ebenezer Na kira na kira Na kira na kira Na kira na kira Ebenezer Ga yunwa ga ishi Ina son ruwan siyona Ba wurin da zan samu Sai wajen mai taimako Hanaye na sun kasa Karfina duk ya kare Ba wurin da zan je Sai dai kai mai taimako Sai dai kai mai taimako Sai dai kai mai taimako Ba wurin da zan je Sai dai kai mai taimako Sai dai kai mai taimako Sai dai kai mai taimako Ba wurin da zan je Sai dai kai mai taimako Na kira na kira Na kira na kira Na kira na kira Ebenezer Na kira na kira Na kira na kira Na kira na kira Ebenezer Na kira na kira Na kira na kira Na kira na kira Ebenezer Na kira na kira Na kira na kira Na kira na kira Ebenezer Mun ba da gaskiya In mun kira za ya ji Za ya ansa Mun ba da gaskiya In mun kira za ya ji Za ya ansa Mun ba da gaskiya In mun kira za ya ji Za ya ansa Mun ba da gaskiya In mun kira za ya ji Za ya ansa Za ya ansa Za ya ansa Za ya ji Za ya ansa Za ya ansa Za ya ansa Za ya ji Za ya ansa Za ya ansa Za ya ansa Za ya ji Za ya ansa Za ya ansa Za ya ansa Za ya ji Za ya ansa Mun ba da gaskiya In mun kira za ya ji Kuma zai ansa Oh oh mun ba da gaskiya Ebenezer za ya ji Ebenezer za ya ansa Mun ba da gaskiya In mun kira za ya ji Za ya ansa Na kira na kira Na kira na kira Na kira na kira Ebenezer Na kira na kira Na kira na kira Na kira na kira Ebenezer One more na kira na kira Na kira na kira Na kira na kira Ebenezer Halleluyah